Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Taron Matasa A Jihar Bauchin Najeriya Kan Yadda Wasu Suka Lashe Zaben Majalisu, Yuli 10, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

ABUJA, NIGERIA -A Zauren Matasa na wannan makon ma matasa a jihar Bauchi sun ci gaba da tattaunawa kan abun da ya dace su maida hankali a kai bayan kammala babban zaben Najeriya na 2023.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

ZAUREN MATASA: Taron Matasa A JIhar Bauchin Najeriya, Yadda Wasu Suka Lashe Zaben Majalisu, Yuli, 10, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:07 0:00

XS
SM
MD
LG