Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Hira Mustapha Khadi Wakilin Hukuma Mai Shiga Tsakani Ta Kasar Nijar Akan Rikicin Gida Da Na Waje, Mayu 1, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin Zauren VOA na wannan makon jagoran zauren kuma shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Alhaji Aliyu Mustapha Sokoto ya nemi ya sani ko ana samun rikicin cikin gida a kasar Nijar ko dai an fi samun rikici daga kasashen da ke makwabtaka da Nijar? Inda Mallam Mustapha Khadi wakilin hukuma mai shiga tsakani ta kasar Nijar ya bada amsa.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

ZAUREN VOA: Hira Mustapha Khadi Wakilin Hukuma Mai Shiga Tsakani Ta Kasar Nijar Akan Rikicin Gida Da Na Waje, Mayu 1, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:02 0:00

XS
SM
MD
LG