Accessibility links

Ziyarar Aikin Shugaban VOA Hausa Leo Keyen da Bello Galadanchi a Niamey, 25 ga Oktoba 2014

VOA Hausa na shirin bude sabon ofishi a birnin Niamey dake Janhuriyar Nijar. A ziyarar aikin, shugaban da dan jarida Bello Galadanchi sun zagaya birnin Niamey inda suka ga abubuwa da yawa, 14 ga Satumba 2014.
Bude karin bayani

Ana amfani da fararen motoci da yawa a matsayin motocin haya a Niamey, 14 ga Satumba, 2014.
1

Mata na hobbasa wajen yin sana'o'i a Nijar. Anan mace kewa na maza aski a Niamey, 14 ga Satumba, 2014.
2

Bello Galadanchi a Niamey, ga 14 Satumba 2014.
3

Shugaba Leo Keyen da Bello Galadanchi na tattaunawa da shugaban gidan Radiyon Anfani, Grema Boubakar a Niamey, 14 ga Satumba, 2014.
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG