Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Firai Ministar Burtaniya Theresa May a Najeriya

A jiya Laraba 29 ga watan Agustar 2018, Firai Ministan Burtaniya Theresa May ta kai ziyara a fadar shugaban kasar Najeriya.

A jiya Laraba 29 ga watan Augustar 2018, Firai Ministan Burtaniya Theresa May ta kai ziyara a fadar shugaban kasar Najeriya, tare da tattaunawa da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari akan yarjejeniyar harkokin tsaro da bunkasa tattalin arziki kasa.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG