'YAN KASA DA HUKUMA: Batun Juyin Mulkin Kasar Nijar - Agusta 08, 2023

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya tabo batun juyin mulki a Jamhuriyar Nijar da ya wakana kimanin makwanni biyu da suka gabata.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA