Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Katse Wutar Lantarki Da Ruwan Famfo A Jihar Tahoua, Nijar, Yuli 18, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon mun yi nazari akan korafin mazauna birnin N’konni a jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar game da katsewar wutar lantarki da ruwan famfo a sassan birnin, sai dai hukumomin kasar sun zargi kamfanin wautar lantarki da na bada ruwa da kokarin yin kafar ungulu.

Saurari cikakken shirin Mahmud Ibrahim Kwari:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Katse Wutar Lantarki Da Ruwan Famfo A Jihar Tahoua, Nijar, Yuli 18, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:06 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG