Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Hakki Da Korafin Iyayen Yaran Dake Gidan Kaso A Jihar Maradin Nijar, Yuli 11, 2023


Mahmud Ibrahim Kwari
Mahmud Ibrahim Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da hukuma na wannan makon mun yi tsokaci ne akan batun hakki, da korafin iyayen yaran dake garkame a gidan kaso a jihar Maradi ta Jamhuriyar Nijar.

Saurari cikakken shirin Mahmud Ibrahim Kwari:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Hakki Da Korafin Iyayen Yaran Dake Gidan Kaso A Jihar Maradin Nijar, Yuli 11, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:13 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG