YAN KASA DA HUKUMA: Tallafin Rage Radadin Rayuwa Ga ‘Yan Kasa Na Gwamnatin Najeriya - Agusta 29, 2023

Mahmud Kwari

Mahmud Kwari

Batun tallafin rage radadin rayuwa ga ‘yan kasa na gwamnatin Najeriya shine abinda shirin ‘Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya yi tsokaci a kai.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA