A BARI YA HUCE: Hira da Mawakin Kasar Ghana Ghali One-Kashi Na Daya-Janairu, 22, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan makon shirin A Bari Ya Huce ya karbi bakuncin wani fitaccen mawakin kasar Ghana da aka fi sani da Ghali one. A kashi na farko na hirar, ya bayyana tarihinsa da kuma abinda ya sa ya shiga sana'ar waka.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Hira da Mawakin Kasar Ghana Ghani One PT1 -24: 00"

Ku Duba Wannan Ma A BARI YA HUCE: Hira da Mawakiya Moffy Adnan Kashi Na Biyu-Agusta, 14, 2021