A Bari Ya Huce: Labarin Adalcin Badakare-Oktoba 31, 2020

Alheri Grace Abdu

Yau shirin A Bari Ya Huce ya karbi bakuncin Turakin Jegebe, Shehu Abdullahi Jegebe wanda ya ba mu labarin yadda Arawa suka yanke hukumcin daukar doka a hannunsu daga baya suka yi nadama, reshe ya juya da mujiya

Saurari cikakken shirin cikin sauti

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Adalcin Badakare-29:00"