Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Bari Ya Huce: Labarin Ma'aurata da Shawarar Mallam-Oktoba, 10, 2020


Alheri Grace Abdu

A cikin shirin A Bari Ya Huce na yau, mun bada labarin wadansu ma'aurata da shawarar Liman ta nuna ainihin dangantakar su da juna.

Saurari cikakken shirin ka sha labari.

please wait

No media source currently available

0:00 0:29:41 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG