A Bari Ya Huce: Labarin Hajiya Mai Abinci Da Ustaz- Yuni, 25, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan makon mun bada labarin wata Hajiya mai shagon abinci wadda ta iya dahuwa sosai, amma ta cika masifa da matsananciyar rowa. Haka ya sa wani matashin shirin yin maganinta.

Saurari cikakken shirin domin jin abinda ya faru:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Hajiya Mai Abinci Da Ustaz-24:00"