A wannan shirin mun bada labarin wani malamin tarihi da ya shiga wani aji ranar farko ya tambaye su ranar da aka kashe Janar Murtala Mohammed;
Saurari shirin ka ji yadda aka kwashe:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.