A shirin na wannan makon mun karrama iyaye mata, a matsayin gudummuwar mu ga bukin ranar Iyaye Mata. Mun kuma bada labarin wani Bazazzage da ya sayi kaza ya ce matarsa ta dafa amma kada ta ci ko fiffike.
Saurari shirin domin jin yadda aka kaya:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.