VOA60 DUNIYA: A Kasar Turkiyya An Yi Taron Tunawa Da Harin Da Aka Kaiwa Gallipoli Wanda Yayi Sanadiyar Mutuwar Mutane Fiye Da 130,000.

Your browser doesn’t support HTML5

Da alfijir yau talata anyi taron tunawa da hari da aka kaiwa Gallipoli dake kasar Turkiyya wanda da sojojin Australia da New Zealand suka yi a lokacin yakin duniya na daya da yayi sanidiyar mutuwar mutane fiye da 130,000.