VOA60 DUNIYA: A Venezuela Tarzuma Na Ci Gaba Da Karuwa, Bayan Da Wani Jirgi Mai Saukar Ungulu Ya Kaiwa Kotun Koli Hari

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Venezuela trauma na ci gaba da karuwa, bayan da wani jirig mai saukar ungulu ya kai wa kotun koli da wani ofishin gwamantin kasar hari, abinda shugaba Maduro ya kwatanta a matsayin harin ta’addanci.