VOA60 DUNIYA: A Libya Akalla Mutane 20 Suka Hallaka Wasu Sama Da 60 Kuma Suka Ji Raunika

Your browser doesn’t support HTML5

LIBYA: akalla mutane 20 suka hallaka wasu sama da 60 kuma suka ji raunika a wata arangama tsakanin ‘yan bindiga da jami’an tsaron gwamnati a filin saukar jiragen saman kasar Libya na kasa da kasa dake birnin Tripoli.