Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Ce Ya Komace Baki 'Yan Gudun Hijira Daga Norway, Ba Daga Lalatatun Kasashen Afirka Ba

VOA60 DUNIYA: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Ce Ya Komace Baki 'Yan Gudun Hijira Daga Norway, Ba Daga Lalatatun Kasashen Afirka Ba
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Shugaban Amurka Donald Trump ya cewa yan majalisu a wani zaman tattaunawa kan maganar baki yan gudun hijira cewarsa ya komace baki daga kasa kamar Norway, ba daga lalatatun masakai kasashen Afirka ko kuma Haiti da Elsalvador, duniya gaba daya ta yi Allah waddai da wanan magana.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG