Accessibility links

VOA60 AFIRKA: A Jamhuriyar Demokratiya Congo Hukumomi Na Ci Gaba Da Kokarin Shawo Kan Barkewar Cutar Kwalera A Kinshasa


A Jamhuriyar Demokratiya Congo hukumomi na ci gaba da kokarin shawo kan barkewar cutar kwalera da ta mamaye wasu kauyuka da dama dake fama da tashe tachen hankula a yankin Kinshasa babban birnin kasar, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar muntane 28 wasu 411 sun kamu da cutar.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG