Shirin Amsoshin Tambayoyinku na wannan makon ya lalubo amsar tambayar Mainasara Nasarawa Funtua, wanda ke son sanin illar gurbatacciyar Iska ga bil’adama.
Wakilin Muryar Amurka a shiyyar Adamawa da Taraba, Muhammad Salisu Lado, ya samo amsar daga Farfesa Sadiq Futai, na sashin illimin Geography a Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola a jihar Adamawa.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Shin Menene Illar Gurbatacciyar Iska Ga Bil’adama? - Mayu 11, 2024