Arewa A Yau: Lamuran Arewa Tun Gabannin Samun Yanci Daga Burtaniya, Maris 22, 2023

Nasiru Adamu El-Hikaya

Shirin ya kawo zantawa da manyan dattawan yankin na Arewa da su ka kwatanta yanda yankin ya ke a zamanin jiya da kuma yanda ya tsinci kan sa a yau.

Dattawan sun kasance masu ruwa da tsaki a lamuran arewa tun gabanin samun ‘yancin kasar daga Burtaniya a 1960.

Alhaji Tanko Yakasai mai shekaru 98 da kuma malami a jami’ar Ahmadu Bello ta Zaria Farfesa Ibrahim Madugu, sun zama baki a cikin shirin.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Arewa A Yau: Lamuran Arewa Tun Gabannin Samun Yanci Daga Burtaniya - 9'38"