Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Batun Wayar Da Kan ‘Yan Arewa Kan Illar Tsattsauran Ra’ayi, Maris 08, 2023


Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

A cikin shirin na wannan makon mun duba batun yunkurin wayar da kan jama’a kan illar tsattsauran ra’ayi da wasu kan fada ciki daga yankin Arewacin Najeriya mai iyaka da yankunan Sahara na Yammacin Afirka.

ABUJA, NIGERIA - Kungiyoyin ta’adda kan fake da cewa addini suke yadawa alhali kuma kisan gilla su ke yi ga wadanda ba su mu su laifin komai ba.

Jami’an tsaron sirri da malaman Islama na zama lokaci-lokaci don bitar kalubalen da bullo da hanyoyin samun maslaha.

Mun kuma zanta da daya daga shugabannin makiyaya don karfafa hanyoyin zaman lafiya da sauran al’ummomin karkarka da makiyayan ke zama a cikin su.

Saurari cikakken shirin daga Nasiru Adamu El-Hikaya:

AREWA A YAU: Batun Wayar Da Kan ‘Yan Arewa Kan Illar Tsattsauran Ra’ayi, .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:44 0:00

XS
SM
MD
LG