Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Farfado Da Kyawawan ‘Dabi’un Al’ummar Arewacin Najeriya, Maris 15, 2023


Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

A cikin shirin na wannan makon, mun duba batun sake karfafa bukatar farfado da ginshikan kyawawan dabi'u na al'ummar arewacin  Najeriya  daga kaka da kakanni.

ABUJA, NIGERIA - Kazalika shirin ya tabo kira don dawo da kolejojin ilimi masu ba da takardar koyarwa mai daraja ta biyu don horar da malamai tun daga tushe. Mun samu bakuncin da kain haske daga Dakta Kabiru Danladi Lawanti na jami'ar Ahmadu Bello da ‘dan majalisa Usman Bello.

Saurari cikakken shirin daga Nasiru Adamu El-Hikaya:

AREWA A YAU: Farfado Da Kyawawan ‘Dabi’un Al’ummar Arewacin Najeriya, Maris 15, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:21 0:00

XS
SM
MD
LG