HOTUNA: Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron

Shugaba Emmanuel Macron, A Cikin Budaddiyar Motar Soja

Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron da Matarsa  Brigitte Macron ranar 14 ga watan Mayu, 2017

Francois Hollande da Emmanuel Macron, ranar 14 ga watan Mayu, 2017

Francois Hollande da Emmanuel Macron, ranar 14 ga watan Mayu, 2017

Brigitte Macron Matar Shugaban Faransa Emmanuel Macron

Sabon shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron