CIWON ‘YA MACE: Abinda Ya Biyo Bayan Hukuncin Kotu Na Neman Gwamnati Ta Baiwa Mata Kaso 35% Na Madafun Iko, Afrilu 20, 2022

Aisha Muazu

A cikin shirin na wannan makon bayan hukuncin kotu a babban birnin tarayyar Najeriya wacce ta wajabta wa gwamnati baiwa mata kaso 35% na madafan iko, menene zai biyo baya kuma ta yaya za a tabbatar da aiki da umarnin kotu? Tambayoyin da shirin ya nemi amsa ke nan wannan makon.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON ‘YA MACE: Abinda Ya Biyo Bayan Hukuncin Kotu Na Gwamnati Ta Baiwa Mata Kaso 35% Na Madafin Iko, Afrilu 20, 2022