DOMIN IYALI: Batun Rashin Tsaro Da Ta Addabi Al'ummar Najeriya - Afrilu 11, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin DOMIN IYALI na wannan makon, cigaba da nazari ne na matsalar tsaro da ta addabi al’ummar Najeriya, lamarin da ya haifar da koma baya ainun da kuma tauye rayuwar al’umma.

Saurari shirin Grace Alheri Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI