DOMIN IYALI: Matsayin Matasa Kan Matsalar Fyade A Najeriya- Kashi Na Biyu, Yuli 02, 2020

Alheri Grace Abdu

Yau matasan da suke musayar miyau kan matsalar fyade da ake fama da ita a Najeriya, sun nuna yadda talla ke cusa rayuwar yara mata cikin hadari, suka kuma shawarci iyaye su kara sa ido kan 'ya'yansu samari da 'yan mata domin sanin abinda su ke ciki.

Matasan, Zainab Nasir Ahmed, da Salim Wada Usman,da, Ibrahim Bala, da Safiya Daba, da kuma Zilahayuwas Danjuma, sun kuma bukaci hukumoni su dauki matakai masu tsauri domin su zama ishara ga wadanda ke tunanin aikata wannan laifi.

Saurari muhawarar da wakiliyar Sashen Hausa Baraka Bashir ta jagoranta.

Your browser doesn’t support HTML5

Matasa Sun Yi Tsokaci Kan Fyade A Najeriya: PT2-10:00"