DOMIN IYALI:Tattaunawa Kan Matsalar Tsaro A Makarantun Najeriya-Kashi Na Hudu-Fabrairu 04, 2021

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin wanda ya kasance na hudu kuma na karshe a tattaunawar da bakin da muka gayyata su ke yi, da nufin nazarin hanyar shawo kan matsalar tsaro a makarantu da yake kara neman ya maido hannun agogon baya a fannin ilimi da ci gaban iyali, yau bakin sunyi musayar miyau kan rawar da daidaikun al’umma zasu iya takawa a wannan yunkuri.

Saurari hirar da wakiliyar Sashen Hausa Baraka Bashir ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI:Tattaunawa Kan Matsalar Tsaro A Makarantun Najeriya-Kashi Na Hudu:10:00"