DOMIN IYALI: Waiwaya-Fatali Da Kudurin-Matan Najeriya-Disamba, 08, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun waiwayi batun fatali da kudurin dokar da zata baiwa mata damar samun makaman siyasa da Majalisar Dokokin Najeriya ta yi, da kuma cika shekaru 8 da sace 'yan matan Chibok

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Waiwaya-Fatali Da Kudurin-Matan Najeriya