Hotunan Wasu 'Yan Mata Biyu Da Suka Kubuta Daga Hannayen 'Yan Boko Haram A Majalisar Amurka

Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilai a majalisa, Maris 7 shekarar 2018

Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da 'yar majalisa Frederica Wilson, Maris 7 shekarar 2018 

Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilan a majalisar, Maris 7 shekarar 2018

Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilai amajalisar, Maris 7 shekarar 2018

Wani taron da aka yi da wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilai a majalisar, Maris 7 shekarar 2018

Wasu wakilan majalisar Amurka Frederica Wilson tare da Sheila Jackson Lee. Maris 7 shekarar 2018

Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da wasu wakilan majalisar, Maris 7 shekarar 2018

Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram a majalisar Amurka tare da mai mu su tarjama da kuma wasu wakilan majalisa, Maris 7 shekarar 2018

Wasu 'yan mata biyu da suka kubuta daga hannayen 'yan Boko Haram, yayinda suke ziyara  a majalisar dokokin Amurka tare da wasu wakilan majalisa. Sun kuma  gana da wakilan sashen Hausa na Muryar Amurka, Grace Alheri Abdu, tare da Abdoulaziz Adili Toro, Maris 7 shekarar 2018