Hotuna Daga Tafkin Chadi 5, ga watan Maris 2015

Sojojin Najeriya dake samu horas wa  tun kafin 'yan Boko Haram, sun fara kai Hari Kasashen Nijar da Chadi. 

Wani sojan kasar Chadi, da ya kasance cikin sojojin da suka samu Horaswa daga Amurka da kawayenta.

Wasu 'yan kasar Chadi, a kofar konannan rumbu a garin N'Gouboua.

 Wasu matan Fulani suna tsallake tafkin Chadi.

Wani yaro dan Najeriya, na samun taimako a wani asibiti a garin Baga.

Dakarun kasar Chadi, da suka samu horaswa daga Amurka da kawayenta.

Chad Boko Haram 2Wasu makiyaya na tsallake tafkin Chadi akan Rakuma zuwa garin N'Gouboua.

Wani Sojan Chadi akan Babur a garin N;Gouboua.

Sojojin kasar Chadi da na Najeriya da suka samu horaswa daga Sojojin Amurka da kawayenta wasu mutanen dake zaune a tafkin Chadi.