Hotunan Zaben Shugabancin Kasar Rwanda 2017

Shugaba Paul Kagame na kasar Rwanda ya kada kuri'arsa a makarantar Rugunga dake babban birnin kasar wato Kigali 


 

Zaben shugaban kasar Rwanda na shekarar 2017


View of Rwandans lined up to cast their votes in the presidential elections at a polling station in Rwanda's capital Kigali,  Aug. 4, 2017. (AP)

Yan kasar Rwanda na shirin kada kuri'unsu a Kigali
 

Yan kasar Rwanda sun fara kada kuri'un zabe a babban birnin kasar Kigali.

Rwandans begin voting at a polling station in the capital, Kigali, Aug. 4, 2017 (AP)

Wata mata ta kada kuri'arta a Kigali 

 

Jami'ai na binciken katin shaida na wasu masu shirin kada kuri'un zabe a Kigali 

 

Wani mai kada kuri'a na neman sunansa akan littafin sunayen masu kada kuri'u a Kigali.

 

Runfar zabe a Kigali.