ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Majalisar Wakilai Ta Yi Kudirin Neman Kafa Hukumar Kula Da Ilimin Almajirai, Afrilu 17, 2023

Babangida Jibril

LEGOS, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon, Majalisar Wakilai ta amince da wani kudiri na neman kafa hukumar kula da ilimin almajirai da yara wadanda ba sa zuwa makaranta. Mun tattauna batun da shugabar kwamiti na Majalisar kan harkokin ilimi Hon. Aishatu Dukku.

Yara almajirai

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Majalisar Wakilai Ta Yi Kudirin Nema Kafa Hukumar Kula Da Ilmin Almajirai, Afrilu 17, 2023.mp3