Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Muhimmancin Koyan Harshen Ingilishi Ga ‘Yan Najeriya, Maris 27, 2022


Babangida Jibril
Babangida Jibril

LAGOS, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun yi hira da wani malamin Ingilishi, Malam Hamisu Hamisu Haruna dake Jihar Katsina a Najeriya, wanda ya taba kai ziyarar aiki kasar Amurka, don jin muhimmancin koyan harshen Ingilishi ga ‘yan Najeriya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Muhimmancin Koyan Harshen Ingilishi Ga ‘Yan Najeriya, Maris 27, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:55 0:00

XS
SM
MD
LG