VOA60 DUNIYA: IRAQ Dubban Musulmi ‘Yan Shi’a Sanye Da Bakaken Kaya Sun Yi Tururuwa Zuwa Karbala Da Ke Iraqi Domin Fara Bikin Ashura

Your browser doesn’t support HTML5

Dubban musulmi ‘yan Shi’a sanye da bakaken kaya sun yi tururuwa zuwa Karbala da ke Iraqi domin fara bikin Ashura.