Accessibility links

VOA60 DUNIYA: VIETNAM Shugaban Iran Hassan Rouhani, Ya Hadu Da Shugabanin Vietnam


Shugaban Iran Hassan Rouhani, ya hadu da shugabanin Vietnam, inda ya yi musu alkawarin bunkasa huldar kasuwanci har ta Dala Biliyan biyu a nan gaba.

XS
SM
MD
LG