KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Lafiyan Lamurde A Jihar Adamawa, Nuwamba 6, 2022

Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano (Baraka Bashir)

Kasuwar Lafiya-Lamurde da ke karamar hukamar Lamurde a jihar Adamawa kasuwa ce da ke chi mako-mako kuma ita ce kasuwar kayan abinchi da ake alfahari da ita a jihar da ma makwabtanta.

Sai dai a bana babu kayan abinci sosai a kasuwar, ba kamar yadda aka saba gani ba sakamakon ambaliyar ruwa da ta cinye gonakin noma da yawa a jihar da ma wasu jihohin Najeriya.

Kasuwar Lafiya-Lamurde

Wakilin Muryar Amurka a jihar Adamawa Lado Salisu Muhammed Garba ya ziyarci kasuwar.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Lafiyan Lamurde A Jihar Adamawa, Nuwamba 6, 2022