Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Kure, Jihar Neja, Satumba 25, 2022


Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano
Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano

Shirin Kasuwa na wannan makon ya leka jihar Neja a Najeriya don tattaunawa da 'yan kasuwa game da farashin kayayyaki da kuma kalubalen da suke fuskanta.

WASHINGTON, DC - Wakilin Muryar Amurka Mustapha Nasiru Batsari ya kai ziyara kasuwar Kure da ke birnin Minna a jihar Naja don yin hira da 'yan kasuwar.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

KASUWA A KAI MAKI DOLE
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:11 0:00
XS
SM
MD
LG