Kungiyar ci Gaban Al'ummar Taraba na Kokarin Fadakarwa Kan Zaman Lafiya

Shanun Fulani.

kungiyar da ake kira Taraba Concerned Indigenes ta tassama samar da zaman lafiya da kawo karshen rigingimun manoma da Fulani makiyaya a jahar.
Ganin irin matsalolin rashin tsaro da tashe-tashen hankulan da ake fama da su a jahar Taraba musamman ma tsakanin Fulani makiyaya da manoma wata kungiyar ci gaban al'ummar jahar ta Taraba mai suna, Taraba Concerned Indigenes, ta fara kokarin samar da hanyoyin kawo zaman lafiya mai dorewa a jahar. Ga rahoton da wakilin sashen Hausa Ibrahim Abdulaziz ya aiko daga Jalingo, babban birnin jahar Taraba.

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar ci gaban Taraba ta fara kokarin tabbatar da zaman lafiya a jahar - 2'33"