Kwamishinar Mata, Zahra'u Muhammad, hagu Ummi Zeezee, dama (Instagram / Ummizeezee).

Your browser doesn’t support HTML5

Ummi ta kuma nuna takaicinta kan yadda mutane da dama suka yi ta "zaginta" a lokacin da al’amarin ya faru, tana mai cewa kamata ya yi, a yi mata nasiha ba a ci mata mutunci ba.
Ummi Zeezee ta kuma nuna takaicinta kan yadda mutane da dama suka yi ta "zaginta" a lokacin da al’amarin ya faru, tana mai cewa kamata ya yi, a yi mata nasiha ba a ci mata mutunci ba.​

Karin bayani akan: Ummi Zeezee, Kannywood, Kano, Nigeria, da Najeriya.