LAFIYA UWAR JIKI: Tare Da Dr. Zainab Babba, Mun Duba Cututtukan Da Suke Shafar Fata, Disamba, 01, 2022

Hauwa Umar

A lokacin da muke gab da shiga sabuwar shekara, shirin lafiya uwar jiki zai yi bitar wasu muhimman maudu'ai da muka tattauna akai. 

MAIDUGURI, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon muna tare ne da kwararriyar Likita a bangaren fata Dr. Zainab Babba, inda muka duba cututtukan da suke shafar fata da kuma yadda ya kamata a kula da fatar musamman a wannan yanayi da muke ciki na sanyi da hunturu.

Shiga shafin a saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Tare Da Dr. Zainab Babba, Mun Duba Cututtukan Da Suke Shafar Fata, Disamba, 01, 2022.mp3