Mahaukaciyar Guguwa Harvey Ta Ragargaza Yankin Kudu Maso Gabashin Jihar Texas

Salam Moses Juares tare da Anselmo Padilla sun ketare rijiyya da 

 

Ambaliyar ruwa a tsakiyar birnin Houston Jihar Texas sanadiyar mahaukaciyar guguwa, Harvey

 

Wasu mutane biyu na tafiya akan babbar hanya ta I-610 da ta zama teku sanadiyar mummunar guguwar

 

Wata babbar hanya da mahaukaciyar guguwa Harvey ta mayar teku

I

Mazauna yakin na ci gaba da gujewa bala'in ta ratsawa cikin ruwan alatilas

 

Daya daga cikin manyan hanyoyin birnin Houston I-45 da guguwar ta shafa


 

Daya daga cikin masu bada agajin gaggawa na ci gaba da taimakawa mutane.

 

Wani matokin mota na neman mafaka daga yankin  da ke fama da bala'in mummunar guguwar.


 

Wata mota tana tsakiyar ruwa tana nutsewa
 

Muguwar guguwar ta ragargaza wani gida.

 

Guguwar ta kifar da wani jirgin sama a filin jiragen saman dake garin Fulton

 

Ruwa ya mamaye wani gida gaba daya

 

Motoci na gidan shan mai da ruwa ya mamaye a birnin Houston

 

Wata mata Lisa Rehr na dauke da wani yaro dan shekaru hudu da haifuwa maisuna Maximus bayanda suka rasa gidansu a sanadiyar mummunar guguwar Harvey