Accessibility links

Hotunan Zaben Shugabancin Kasar Rwanda 2017

Yan kasar Rwanda sunje kada kuri'u na neman sabon shugaban kasar a yau ranar Juma'a inda shugaba Paul Kagame ke mulkin kasar tun shekarar 1994 wanda ke cewa zai lashe wannan zaben ma.
Bude karin bayani

Shugaba Paul Kagame na kasar Rwanda ya kada kuri'arsa a makarantar Rugunga dake babban birnin kasar wato Kigali   
1

Shugaba Paul Kagame na kasar Rwanda ya kada kuri'arsa a makarantar Rugunga dake babban birnin kasar wato Kigali 


 

Zaben shugaban kasar Rwanda na shekarar 2017 View of Rwandans lined up to cast their votes in the presidential elections at a polling station in Rwanda's capital Kigali,  Aug. 4, 2017. (AP)
2

Zaben shugaban kasar Rwanda na shekarar 2017


View of Rwandans lined up to cast their votes in the presidential elections at a polling station in Rwanda's capital Kigali,  Aug. 4, 2017. (AP)

Yan kasar Rwanda na shirin kada kuri'unsu a Kigali  
3

Yan kasar Rwanda na shirin kada kuri'unsu a Kigali
 

Yan kasar Rwanda sun fara kada kuri'un zabe a babban birnin kasar Kigali. Rwandans begin voting at a polling station in the capital, Kigali, Aug. 4, 2017 (AP)
4

Yan kasar Rwanda sun fara kada kuri'un zabe a babban birnin kasar Kigali.

Rwandans begin voting at a polling station in the capital, Kigali, Aug. 4, 2017 (AP)

Domin Kari

XS
SM
MD
LG