Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Yadda Dubban Mutane Suke Shirye Shiryen Ayyukan Hajjin Bana, 2017

An fara ayyukan hajjin bana zuwa kasa mai tsarki inda miliyoyin mutane daga sassan duniya daban daban ke kasancewa domin ayyukan ibada.
Wakilin Muryra Amurka ya isa kasar don shi ma ya gudanar da ayyukan hajjin bana, 2017.Domin Kari

XS
SM
MD
LG