Makahon Da Ke Koyar Da Dalibai Kyauta A Kano

Your browser doesn’t support HTML5

A jihar Kano da ke Najeriya, jama’a na ci gaba da jinjinawa Dahuru Idris Abdulhamid, wani makaho wanda ya ke koyar da daliban wata sakandare kyauta duk da rashin ido da yake da shi. Gwamnatin jihar dai ta ba Dahuru aiki bayan da labarin shi ya shiga ko ina.
A jihar Kano da ke Najeriya, jama’a na ci gaba da jinjinawa Dahuru Idris Abdulhamid, wani makaho wanda ya ke koyar da daliban wata sakandare kyauta duk da rashin ido da yake da shi. Gwamnatin jihar dai ta ba Dahuru aiki bayan da labarin shi ya shiga ko ina. Baraka Bashir ta hada mana wannan rahoton.