Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Dawo Da Wasan Dambe A Nijar Bayan Gomman Shekaru


An Dawo Da Wasan Dambe A Nijar Bayan Gomman Shekaru
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:12 0:00

Bayan nadin wani dan Jamhuriyar Nijar, kuma dan asalin Birni N'Konni a matsayin shugaban zabi sonka na nahiyar Afirka, ana ci gaba da gudanar da shagulgula a garin Birni N'Konni da suka hada da wasan damben gargajiya.

Bayan nadin wani dan Jamhuriyar Nijar, kuma dan asalin Birni N'Konni a matsayin shugaban zabi sonka na nahiyar Afirka, ana ci gaba da gudanar da shagulgula a garin Birni N'Konni da suka hada da wasan damben gargajiya. Kusan dai shekaru 37 kenan kamin a dawo da wannan wasa a garin dake iyaka da Najeriya. Ga rahoton Haruna Mamane Bako.
XS
SM
MD
LG