MANUNIYA: Matsayin Sabon Shugaban APC Na Kasa, Da Kuma Jiga-jigan Sabuwar Jam'iyyar NNPP, Afrilu 01, 2022

Isah Lawal Ikara

MANUNIYA: A cikin shirin Manuniya na wannan makon mun yi dubi ne akan matsayin sabon shugaban APC na Kasa, da kuma jiga-jigan sabuwar Jam'iyyar NNPP akan zabubbukan shekarar 2023, da matsayin matasa game da zabubbukan da ke tafe da dai sauran batutuwan siyasa.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Matsayin Sabon Shugaban APC Na Kasa, Da Kuma Jiga-jigan Sabuwar Jam'iyyar NNPP, Afrilu 1, 2022