Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Batun Kebewa Mata Kujerun Takara A Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya


Isah Lawal Ikara

A cikin shirin Manuniya na wannan makon mun tabo batun kebewa mata kujerun takara a cikin kundin tsarin mulki, dalilan rikichin cikin gidan Jam'iyyar APC da kuma makasudun fatali da bukatar kwaskwarimar dokokin zabe da shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kaiwa majalissar dattijai.

Batun Kebewa Mata Kujerun Takara A Cikin Kundin Tsarin Mulki
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:07 0:00

XS
SM
MD
LG