Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Batun Kwaskwarimar Dokar Da Ta Hana Wadanda Ke Rike Da Mukamin Siyasa Takara, Maris 25, 2022


Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya ya tabo batun yi wa dokar zabe kwaskwarima da ta bukaci wadanda ke rike da mukaman siyasa su ajiye aiki na tsawon watanni kafin zabe, da kai komo da ake yi a manyan jam'iyun siyasar kasar.

Saurari cikakken shirin:

MANUNIYA: Tattauna Batun Kwaskwarimar Dokar Da Ke Ganin An Hana Wadanda Ke RIke Da Mikamin Siyasa Taka Takara, Maris 25, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:06 0:00

XS
SM
MD
LG