Masoya Sun Zubda Hawaye da Furanni Akan Akwatin Gawan Maradona

Your browser doesn’t support HTML5

Masoyan Maradona sun zubar da hawaye tare da jefa firanni da rigunan kwallo a kusa da akwatin gawarshi yayin da a ka ajiye gawar a Casa Rosada a Buenos Aires na Argentina, ranar Alhamis.